Sheikh Jafar Umdatul Ahkam mp3 offline (2)

Sheikh Jafar Umdatul Ahkam mp3 offline (2) APK 2.2 - Unduhan Gratis

Unduh APK

Terakhir diperbarui: 8 de Jul de 2021

Info Aplikasi

Karatun Littafin Umdatul Ahkam mp3 Offline Daga Bakin Sheikh Jafar Mahmud Adam

Nama aplikasi: Sheikh Jafar Umdatul Ahkam mp3 offline (2)

ID Aplikasi: com.andromo.dev653890.app644081

Peringkat: 0.0 / 0+

Penulis: AdamsDUT

Ukuran aplikasi: 59.21 MB

Deskripsi Terperinci

Aplikasi Wannan na dauke da karatun baban littafin hunnce-hukuce WATO umtadul ahkam, Kashi na biyu daga Bakin baban malamin musulunci na kasar Hausa WATO marigayi Sheikh Jafar mahmud Adam.Hakika Malam Sheikh Jafar yayi kokari sosaida gaske wajen yin bayani daki-daki tun daga farkon Wannan littafi mai albarka umdadul ahkam, Domin amfanar da al'umar musulmai.
Muna Aduar Allah (S.W.A) yakai haske da Rahama KABARIN Malam ya kuma sa Aljana ce makomar sa, mu kuma Allah ubangiji ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk abin da Muka saurara.

Bayan Riyadus salihina na Malam Jafar akwai aplikasi sauran na sauran littattafai fassarar Malam jaafar audio yang kamar haka:

Siffatus Salatin nabiyyi sheikh jafar
Arbauna Hadis sheikh jafar mp3
Bulugul maram sheikh jafar mp3
Kitab Tauhid sheikh jafar mp3
ahkam Umdatul
Kitab at tauhid Hausa
za kuma sebuah iya Samun wasu karatuttukan na wasu Malam irin su sheikh jafar mahmud adam, sheikh Albani zariya, sheikh ali isah fantami, shiekh kabir Gombe.

Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta KAMAR
lengkap quran offline dengan sheikh Abdulrahman al-Sudais
indah quran bacaan oleh syekh maher almuquiy
lengkap quran offline dengan shiekh abdolbasit
quran bacaan oleh Mishary alfasy mp3 offline dan sebagainya.

Da dai sauransu. Duba Adamsdut cikin bermain samunsu Domin.

Idan kunji dadin Wannan manhajja kada ku manta sahring dinta whatsapp sebuah, facebook, email da dai sauransu Domin sauran yanuwa su samu. Allah ya karba mana baki Daya aameen.

Kada manta Peringkat din Wannan manhajja ta umdatul ahkam na sheikh jafar mahmud tauraro biyar cikin Wannan gida.
Sejarah Singkat Sheikh Jafar Mahmud Adam.

Ja'afar Mahmud Adam (12 Februari 1960 - 13 April, 2007) ia 47 tahun ketika ia meninggal. Dan Nigeria, sarjana Islam Salafi selaras dengan Izala Masyarakat Dia telah hafal Al-Qur'an benar-benar di usia muda.

Pengajaran
Sheik Ja'afar berkhotbah di Masjid Indimi Maiduguri, yang dihadiri oleh Wakil Gubernur Borno.
Unduh APK

Cuplikan Layar Aplikasi

Sheikh Jafar Umdatul Ahkam mp3 offline (2) Sheikh Jafar Umdatul Ahkam mp3 offline (2) Sheikh Jafar Umdatul Ahkam mp3 offline (2)

Serupa