Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline

Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline APK 2.0 - Unduhan Gratis

Unduh APK

Terakhir diperbarui: 8 de Feb de 2024

Info Aplikasi

Saurari Kundin Tarihi daga Bakin Mallam Daurawa ba tara da kunna data yang ba.

Nama aplikasi: Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline

ID Aplikasi: com.andromo.dev492494.app662717

Peringkat: 5.0 / 216+

Penulis: ZaidHBB

Ukuran aplikasi: 70.38 MB

Deskripsi Terperinci

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Aplikasi Wannan mai suna "Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline" dan kun am wee Mallam Aminu Daurawa Kano permainan da Tarihin Magabata na kwarai. Aplikasi din offline ne, da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren wa'azin ko ko yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.
Aplikasi din kashi biyu ne, wannan ne na farkon sai ku duba cikin kundin aplikasi dina don ku sauko da kashi na biyun.

Idan kunji dadin aplikasi wannan din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana, sannan ku rubuta "review" tare da "rating" din application, hakan zai kara mana kwarin gwiwa tare da tabbatar mana cewa kuna jin dadin ayyukan mu .

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa ta hanyar rubuta ZaidHBB toko sai kuyi search, take zaku ga kundin.

Nagode, ayi saurare lafia, Allah ya bada ikon aiki da abinda za a / alias saurara. Nagode sosai, Allah ya sa mu dace.
Unduh APK

Cuplikan Layar Aplikasi

Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline

Serupa