Sirrin Masoyan Zamani

Sirrin Masoyan Zamani APK 5.2.0 - Téléchargement gratuit

Télécharger APK

Dernière mise à jour: 24 Aoû 2024

Informations sur l'application

Kadan Daka Cake De Cikin Sirrukan Cikin Soyayya Ta Gaskiya

Nom de l'application: Sirrin Masoyan Zamani

ID d'application: com.sirrin.masoya.hausa

Note: 0.0 / 0+

Auteur: Abrahamjr

Taille de l'application: 22.54 MB

Description détaillée

Yau zan bayyana sirrin zuciya
Kaunarki ta sani hajijiya
Yaki Kiban So Kinjiya
Ke zaki barni na tsallake tsiradin zuciya

Gani gaban ki ina juyayi
Kaunarki ta sa ni nake juyayi
Lallai yau zan bayyana sirrin nadai na boyoyi
Yau gani na zo da sirrin zuciya

Moi disasa un si na kasa yin tayi
Kullum idan na ganki sai nai ta juyayi
Kaunarki ta sa ni cikin juyayi
Yaki amince da ni masoyiya

Kullum idan na zo gidan ku sai na kasa tayi
Kallun idon ki dai nai tsayi
Kyakkyawar fuskarki ta sa ni tsayi
Ina son ki yan mata amince da soyayya

Kullum idaniya ta ke suke gani
Sun makanta a mata basu gani
Nayi nisa un soyayarki kizo ki gani
Amince da ni kar kice baki so na masoyiya

Kunnuwa na sun kurumta
Basajin kira bale a furta
Idanuwa ko sun azabata
Da soyayyarki wata basu gani sai ke aminiya

Kauna na bani kizo ki karba
Yafi a ce dake kizo sharba
Soyayyarki ce tasa ni nai ta kirba
Bani son as dani zan rasaki un soyayya

Sirrin zuciya a yau na shaida
Une zuciya ta babu tsida
Gun wasu matan tayi tsada
Ke kadaice zaki taya aminiya
Télécharger APK

Capture d'écran de l'application

Sirrin Masoyan Zamani Sirrin Masoyan Zamani Sirrin Masoyan Zamani Sirrin Masoyan Zamani Sirrin Masoyan Zamani Sirrin Masoyan Zamani Sirrin Masoyan Zamani

Similaire