Soyayya Da Rayuwar Aure
  • 4.3

Soyayya Da Rayuwar Aure

  • Dernière version
  • Abrahamjr

À propos de cette application

Soyayya Da Kuma Rayuwar Aure Wajen Miji da Mata

Yarda itace ginshiki na kowacce zamantakewa ta rayuwa musamman a zamantakewar aure. Da yawan mutane na ganin cewa ma damar babu yarda, à babu amfanin ci gaba da zamantakewa. Tabbas, yarda ginshiki ce da bai kamata ayi wasa da ita ba.

Ana gna yarda ne a cikin dogon lokaci, amma akan iya rusata a cikindakiku kadan. Da wannan yake da kyau kowannenku yasan iyakar mu'amalar dan uwansa, ta yadda wani ba zai shiga gonar wani ba. Idan kuna a shafi daya; à akwai saukin gane halayyen juna da kuma kulla yarda mai dorewa.

Capture d'écran de l'application

Soyayya Da Rayuwar Aure Soyayya Da Rayuwar Aure Soyayya Da Rayuwar Aure Soyayya Da Rayuwar Aure Soyayya Da Rayuwar Aure

Versions Soyayya Da Rayuwar Aure