Yayana Mijina - Hausa Novel
  • 4.3

Yayana Mijina - Hausa Novel

  • Dernière version
  • Abrahamjr

À propos de cette application

Yayana Mijina Novel Na Hausa Kyauta

Sarah ki Rike mutincin ki na diya Mace Bawai Zamu Tura ki Makaranta dan ki dinga Abin da Kika ga bane dama, aa kawai dan mouna si ki kara karatun ki Kafin yayan ki Ya dawo Sannan ina san kisa un ranki kefa matar cé aure ke matar Wani ce banda kula mutanen banza danda biyewa professeur ki kare mutunciki na diya mace kuma mai aure, in a fatan kin fa himta? Na fahimta Baba, amma BABA Wannan wanne irin mijine interdire taba Ganiba bai taba Ganina ba, murmushi yaii sarah kenan Kawai inasan kisa un ranki mujinki yayanki, Komai dan lokacine kina ZÄUNE wataran zakiga ko Waye mujin ki dai Kawai ki Kare Mutun cin ki, insha Allahu baba, Allah yai miki albarka, ameen baba, gode da wuri zaku wuce kaduna saboda haka ki ki kwanta kiyi bacci da wuri dan ki sami tashi da wuri, shikenan babaa ,.
Wani daki escalier naga ta NUFA Tabi Wani Daki, Wata mata na xaune da journal a Hannun ta, mama Sannu da aiki, yauwa Yar ta har kun Gamaa Magana da Baban Naki,? Hein maman, sarah inasan kibi maganar mahaifin ki duk da nasan Gidan da zaki yanzu bawai wani dadin zama zakiji das su ba aamma ki daure jara bawace Allah Ya kaddara miki ,.
Mama meyasa kika ce haka, sarah bari yau zan vaki labarin famille dinmu yau xakiji komai yau zan sanar miki ko wace hajiya luba ,.
Shekaru asirin da suka wuce.

Capture d'écran de l'application

Yayana Mijina - Hausa Novel Yayana Mijina - Hausa Novel Yayana Mijina - Hausa Novel Yayana Mijina - Hausa Novel Yayana Mijina - Hausa Novel

Versions Yayana Mijina - Hausa Novel