Sheikh Fantami Hisnul Muslim 2

Sheikh Fantami Hisnul Muslim 2

  • Dernière version
  • AdamsDUT
Advertisement

Karatun Littafin Hisnul Muslim Par Cheikh Fantami Hisnul Hors ligne

À propos de cette application

Assalamu alaikum warahmatullah.
Wannan application yana dauke da karatun hisnul musulman na baban malamin addinin na da kuma boko wato cheikh ali isah fantami. Malam isah ali fantami yayi fice wajen yada addinin musulunci a gida da kuma wajen nigeria yana conférences ba a iya faninin hausa ba har anglais da kuma larabci. cheikh ali isah fantami na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna da ake ji dasu a wannan lokaci saboda irin yanda yake bada gudunmawa wajen yada addinin Allah akan kasa.Allah ubangiji ya sakawa malam ya kara masa ilimi da nisan kwana jama kuma amfani da abin da muka saurara.

cheikh Jafar Mahmud Adam tafser, riyadussaliheen, umdatul ahkam, lecture mp3
Cheikh Mohammmad Abani Zaria conférences
cheikh Ali Isah Fantami mp3 conférences cheikh Ali Isah Fantami
cheikh Ahmad sulaiman récitation du coran.
cheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3, cheikh Hafiz Yahuza Bauchi récitation du Coran, Sheikh ibrahim Aminu daurawa conférences, Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi, sheikh mohammad bin usaman kano conférences, sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai, sauransab, sheikh girikh Abubakar Gumi, cheikh Abdulrazak Yahya Haifan, cheikh Bin Usman kano, cheikh Ahmad BUK, cheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya.
Sannan za a iya samun karatuttukan wasu malam kamar malam jafar mahmud adam, sheikh albani zaria, sheikh kabir gombe, sheikh ahmad sulaiman, sheikh hafiz isah bauchi da dai sauransu.
Don Allah idan har kaji dadin wannan application à ka taimaka kayi note din sa domin ya samu ya je sama domin masu neman karatu da kuma conférences na Sheikh Ali Isah Fantami audio mp3 su sameshi cikin sauki.

Versions Sheikh Fantami Hisnul Muslim 2