Littafin Hisnul Muslim

Littafin Hisnul Muslim APK 1.2 - دانلود رایگان

دانلود APK

آخرین به روز رسانی: 3 فوریه 2020

اطلاعات برنامه

Littafin Hisnul مسلم ، Addi'o'i da suka dace da Sunnar Annabi.

نام برنامه: Littafin Hisnul Muslim

شناسه برنامه: com.andromo.dev829686.app1074630

رتبه بندی: 0.0 / 0+

نویسنده: Abdu Matashi

اندازه برنامه: 4.71 MB

توضیحات تفصیلی

FALALAR ZIKIRI Allah Madaukakin Sarki ya ce:

 Fazkuriniy Azkurkum Washkuruliy Wala Takfuruni. Ku ambace ni zan ambace ku، ku gode mini kada ku butulce mini "[Bakara، aya ta 152].
 یائیاوهالازینا امانوزکورالله زیکران کتیران. Ya ku wadanda suka yi imani ku ambaci Allah ambato mai yawa ". (احزاب عیا تا 41).
 Wazzakirinallaha Kathiyran Wazzakirati A'addanlahu
 لاهوم magfiratan Waajran Aziyman.

 Da masu ambaton Allah da yawa maza، da masu ambatonsa mata، Allah ya tanadar musu gafara da lada mai girma. ". [احزاب ، ای تا تا 35]

Wazkurrabbaka Fiy Nafsika Tadarru'an Wakhiyfatan waduwanaljahri Minal kawli Bil'guduwi Wal'asali Walatakun Minalgafiliyna. Kuma ka ambaci Ubangijinka a cikin zuciyarka، kana mai kankan da kai da tsoro، ba da daukaka murya ba (saka-tsaki) tsakanin asirtawa، da bayyanawa، da safe da marece، kuma kada ka zamo daga cikin gafalallu ".

[اعراف ، اى تا 205]. Kuma Manzon Allah، tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi، ya ce؛ "Misalin wanda yake ambaton Ubangijinsa da wanda ba ya ambaton Ubangijinsa، kamar misalin rayayye da matacce ne".

 (Duba Sahihul Bukhari tare da Sharhinsa Fat'hul Bari (11/208). Muslim ya rawaito shi da lafazin؛ 'Misalin gida da ake ambaton Allah a cikinsa، da wanda ba a ambaton Allah a cikinsa kamar misalin rayayye ne da matacce "). (1/539).)

Kuma ya ce: "Shin ba na ba ku labarin mafi alherin ayyukanku ba، kuma mafi tsarkinsu a wajen Srkin da yake mallakar ku، kuma mafi daukakarsu ga darajojinku، kuma mafi alheri gare ku daga ciyar da zinariya da azurfa kuma mafi alheri ku hadu da abokan gabanku ku rika dukan wuyayinsu، suna dukan wuyayinku؟ Suka ce ka ba mu mu labari. Ya ce: Ambaton الله Madaukaki ".
(طرمیزی (5/459) ، دا ابن ماجه (2/1245). دوبا صحیح ابن ماجه (2/316). دا صحیحول تیرمیزی (3/139).))
دانلود APK

نمایش برنامه

Littafin Hisnul Muslim Littafin Hisnul Muslim Littafin Hisnul Muslim Littafin Hisnul Muslim

مشابه