Amfanin Goruba A Jikin Mutum

Amfanin Goruba A Jikin Mutum APK 6.0.0 - دانلود رایگان

دانلود APK

آخرین به روز رسانی: 11 اوت 2023

اطلاعات برنامه

Kadan Daga Cikin Amfanin Da Goruba Takeyi A Jikin Dan Adam

نام برنامه: Amfanin Goruba A Jikin Mutum

شناسه برنامه: com.amfanin.goruba.danadam

رتبه بندی: 0.0 / 0+

نویسنده: Abrahamjr

اندازه برنامه: 22.08 MB

توضیحات تفصیلی

Goruba wata bishiya ce da ta dade a duniya sannan anfi samun ta ne a kasashen Africa.
Ana kiran wannan bishiyar da suna Goruba a hausa، sannan da turanci kuwa ana kiranta da suna (درخت نخل دووم) yayin da suke kiran ya'yanta da 'Dumm fruits. Binciken da masana kimiya suka gudanar akan goruba sun bankado da ganu alfanu da amfani da dama da taki dauki da shi، binciken ta nuna cewa tana dauki da wasu sunadari masu matukar muhimmanci a jikin dan adam.
kamar su: bitamin A، B da C، پروتئین Sai Sunadarin روی، آهن، گلوکز، نیتروژن، فسفر، فیبر دا.
Goruba dai bincike da zurfin tunani masana ya nuna tana da matukar amfani wajen magance wasu cututtuka a jikin dan adam.
کامار:
 Shan garinta a ruwan dumi da cin goruba na taimakawa masu fama da cutar Sugar.
 Goruba na maganin matsalar hawan mini
 Yawan cin goruba tana maganin cutar Basir
 Cin goruba tana rage kiba a jikin
 Tana bada kariya daga kamuwa da cutar daji
 Tana taimakawa wajen karawa namiji kuzari yayin jimaii
Cin goruba na kara karfin kashi da hakori
Tana kara yawan maniyyi
ماگنین cushewar ciki
دانلود APK

نمایش برنامه

Amfanin Goruba A Jikin Mutum Amfanin Goruba A Jikin Mutum Amfanin Goruba A Jikin Mutum Amfanin Goruba A Jikin Mutum Amfanin Goruba A Jikin Mutum

مشابه