Sirrin Masoyan Zamani APK 5.2.0 - Descarga gratuita
Última actualización: 24 de Ago de 2024
Información de la aplicación
Kadan Daka Cikin Sirrukan Dake Cikin Soyayya Ta Gaskiya
Nombre de la aplicación: Sirrin Masoyan Zamani
ID de aplicación: com.sirrin.masoya.hausa
: 0.0 / 0+
Autor: Abrahamjr
Tamaño de la aplicación: 22.54 MB
Descripción detallada
Yau zan bayyana sirrin zuciyaKaunarki ta sani hajijiya
Yaki kiban so kinjiya
Ke zaki barni na tsallake tsiradin zuciya
Gani gaban ki ina juyayi
Kaunarki ta sa ni nake juyayi
Lallai yau zan bayyana sirrin nadai na boyoyi
Yau gani na zo da sirrin zuciya
Me sayasa a so na kasa yin tayi
Kullum idan na ganki sai nai ta juyayi
Kaunarki ta sa ni cikin juyayi
Yaki amince da ni masoyiya
Kullum idan na zo gidan ku sai na kasa tayi
Kallun idon ki dai nai tsayi
Kyakkyawar fuskarki ta sa ni tsayi
Ina son ki yan mata amince da soyayya
Kullum idaniya ta ke suke gani
Sun makanta a mata basu gani
Nayi nisa a soyayarki kizo ki gani
Amince da ni kar kice baki so na masoyiya
Kunnuwa na sun kurumta
Basajin kira bale a furta
Idanuwa ko sun azabata
Da soyayyarki wata basu gani sai ke aminiya
Kauna na bani kizo ki karba
Yafi a ce dake kizo sharba
Soyayyarki ce tasa ni nai ta kirba
Bani son as dani zan rasaki a soyayya
Sirrin zuciya a yau na shaida
A zuciya ta babu tsida
Arma wasu matan tayi tsada
Ke kadaice zaki taya aminiya
Captura de pantalla de la aplicación
×
❮
❯
Similar
Wasikar Masoya Hausa Love mesg
0
Sakonin Soyayya 1000+ SMS
0
Kalaman Soyayya 2024
0
Kalaman Masoya
0
Wasikun Soyayya
0
Kalaman Soyayya Hausa English
4.2
Littafin Kalaman Soyayya
0
Kalaman Soyayya - Masu dadi
0
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci
0
Kalaman Soyayya
4.4
Koyon Soyayya
0
Soyayya Da Rayuwar Aure
0
Soyayyar Gaskiya
0
Sakonin Soyayya - Love Text
0
Samfuran Kalaman Soyayya
0
Dariya Dole
0
Sirrin Karfin Maza
0
Shawara Ga Masoya
0
Hakkin Miji Akan Matarsa
0
Kalaman Soyayya Da Kauna
0