Adhkar Hausa

Adhkar Hausa APK 1.10 - Descarga gratuita

Descargar APK

Última actualización: 9 de Jul de 2024

Información de la aplicación

Ingantattun zikirori da addu'o'i daga Alƙur'ani da sunna

Nombre de la aplicación: Adhkar Hausa

ID de aplicación: com.daawafoundation.adhkarhausa

: 0.0 / 0+

Autor: Daawa Foundation

Tamaño de la aplicación: 12.39 MB

Descripción detallada

Wannan manhajar na ɗauke da ingantattun zikirori da addu'o'i daga Alƙur'ani da sunna, waɗanda alias ciro su daga cikin ingantattun littattafai.

Sannan tana ɗauke da mas'aloli da suka shafi zikiri waɗanda malamai suka yi bayani akai. Da wasu abubuwan na daban da suke da alaƙa da zikiri.

*Abubuwan da suke ciki

1) Zikirin safiya da maraice
2) Zikirin da ake yi a cikin salla
3) Zikirin bayan an yi sallama daga salla
4) Falaloli
5) Littafin Hisnul musulmán
6) Mas'aloli juego da zikiri:

- ladubban yin addu'a
- Lokuta da halaye da kuma yanayin da aka fi amsa addu'a a cikin su
- Amfanin ambaton Allah
- Wuraren da Allah Maɗaukaki yafi amsa addu'a
- Mafiya muhimmancin addu'o'in da mutum ya kamata ya roƙa a wajen Allah Maɗaukaki
Da sauran su.

* Muhimman abubuwan da manhajar ta keɓanta da su (características)

1) árabe tare da fassara
2) Audio domin sauraron addu'a, ba tare da an kunna data ba
3) Nemo addu'a cikin sauƙi, ta hanyar rubuta wani sashi na sunan addu'ar
4) Kalar pantalla mara haske domin kariyar ido
5) Tura addu'a kai tsaye zuwa wata manhajar
Da sauran su.

* In sha Allah zamu ci gaba da bunƙasa wannan manhajar lokaci zuwa lokaci.

* Domin yin tarayya a cikin wannan aikin don samun lada, ka tura wannan manhajar zuwa ga sauran ƴan uwa Musulmai

* Za a iya tuntuɓar mu ta Gmail ga mai buƙatar wani abu: contactdwforg@gmail.com
Descargar APK

Captura de pantalla de la aplicación

Adhkar Hausa Adhkar Hausa Adhkar Hausa Adhkar Hausa Adhkar Hausa Adhkar Hausa Adhkar Hausa

Similar