Abincin Gargajiya Na Hausawa

Abincin Gargajiya Na Hausawa APK 1.0.3 - Descarga gratuita

Descargar APK

Última actualización: 9 de Sep de 2024

Información de la aplicación

Ire iren abincin gargajiya na hausawa tun lokacin iyaye da kakanni

Nombre de la aplicación: Abincin Gargajiya Na Hausawa

ID de aplicación: com.andromo.dev701988.app840003

: 0.0 / 0+

Autor: Abrahamjr

Tamaño de la aplicación: 29.81 MB

Descripción detallada

Kalmar al'ada, kalma ce wadda Hausawa suka aro daga harshen Larabci wato "ADATAN" wadda tomar nufin dabi'a da aka saba da ita. Wannan ne ya sa Hausawa suka ari kalmar suka yi mata kwaskwarima suka hausantar da ita wadda ta koka al'ada fa harshen Hausa. ¡A! Yanzu idan Bahaushe ya ce al'ada me yake nufi? A tamu fahimta idan Bahaushe ya ce al'ada yana nufin duk wata hanya wadda aka saba da ita, ta yau da kullum.

Akwai nau'ikan abinci masu maturkar burgewa wanda muka gada tun iyaye da kakanni, wanda suka hadarda;

1- 'Danwake
2- Dankali
3- kunu / koko
4- Ƙuli-Ƙuli
5- Zogale
6- Tuwon kulli
7- Gyada
8- Nakiya
9- Tuwon salla
10- Dambu
11- Dibilan
12- Alkaki
13- Masa / waina
14- Kunun zaƘi
15- Dawo
16- Safala (gayan tuwo)
17- Bula
18- Rogo
19- Tuwon masara
20 - Maye-maye
Da Sauransu ....

Kada ku manta kuyi rate na wannan application, mungode ..
Descargar APK

Captura de pantalla de la aplicación

Abincin Gargajiya Na Hausawa Abincin Gargajiya Na Hausawa Abincin Gargajiya Na Hausawa Abincin Gargajiya Na Hausawa Abincin Gargajiya Na Hausawa Abincin Gargajiya Na Hausawa Abincin Gargajiya Na Hausawa Abincin Gargajiya Na Hausawa

Similar