Sheikh Fantami Hisnul Muslim 2

Sheikh Fantami Hisnul Muslim 2

  • Última versión
  • AdamsDUT
Advertisement

Karatun Littafin Hisnul Por Sheikh Fantami Hisnul Desconectado

Acerca de esta aplicación

Assalamu alaikum warahmatullah.
Aplicación Wannan yana dauke da karatun hisnul musulmán na baban malamin addinin na da kuma boko wato sheikh ali isah fantami. Malam isah ali fantami yayi fice wajen yada addinin musulunci a gida da kuma wajen nigeria yana lectures ba a iya faninin hausa ba har english da kuma larabci. jeque ali isah fantami na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna da ake ji dasu a wannan lokaci saboda irin yanda yake bada gudunmawa wajen yada añadiendo Allah akan kasa.Allah ubangiji ya sakawa malam ya kara masa ilimi da nisan kwana mukuk allah kuma amfani da abin da muka saurara.

jeque Jafar Mahmud Adam tafser, riyadussaliheen, umdatul ahkam, conferencia mp3
jeque Mohammmad Abani Zaria conferencias
jeque Ali Isah Fantami mp3 jeque Ali Isah Fantami conferencias
Sheikh Ahmad Sulaiman Corán recitación.
jeque Ahmad sulaiman juz amma mp3, jeque Hafiz Yahuza Bauchi Corán recitación, jeque ibrahim Aminu daurawa conferencias, jeque ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi, jeque mohammad bin usaman kano conferencias, jeque Dr. sani rijiyar lemo da dai, sheikaru Abubakar Gumi, jeque Abdulrazak Yahya Haifan, jeque Bin Usman kano, jeque Ahmad BUK, jeque Abdullahi Usman Gadon Kaya.
Sannan za a iya samun karatuttukan wasu malam kamar malam jafar mahmud adam, jeque albani zaria, jeque kabir gombe, jeque ahmad sulaiman, jeque hafiz isah bauchi da dai sauransu.
Don Allah idan har kaji dadin wannan aplicación para ka taimaka kayi rating din sa domin ya samu ya je sama domin masu neman karatu da kuma conferencias na Sheikh Ali Isah Fantami audio mp3 su sameshi cikin sauki.

Versiones Sheikh Fantami Hisnul Muslim 2