Hisnul Muslim - Daurawa

Hisnul Muslim - Daurawa APK 2.0 - Descarga gratuita

Descargar APK

Última actualización: 8 de Feb de 2024

Información de la aplicación

Saurari Karatun Littafin Hisnul tara da Sheikh Ahmad Daurawa da Sulaimán.

Nombre de la aplicación: Hisnul Muslim - Daurawa

ID de aplicación: com.andromo.dev492494.app666583

: 4.4 / 147+

Autor: ZaidHBB

Tamaño de la aplicación: 89.63 MB

Descripción detallada

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Aplicación Wannan mai suna "Hisnul Muslim - Daurawa" na kunshe da karatun Mallam Aminu Daurawa Kano na Littafin Hisnul Muslim (Garkuwan Musulmi ta Addu'o'i Daga Alkur'ani da Sunnah). Aplicación din offline ne, da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren karatun a ko da yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.

Haka zalika Aplicación din na dauke da littafin Hisnul Muslim fassarar Hausa dan amfanin ku na yau da kullum.

Aplicación de Idan kunji dadin wannan din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana, sannan ku rubuta "review" tare da "rating" din application, hakan zai kara mana kwarin gwiwa tare da tabbatar mana cewa kuna jin dadin ayyukan mu .

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa na sauran malaman Musulunci irin su Marigayi Sheikh Jafar, ta hanyar rubuta ZaidHBB una tienda sai kuyi search, una toma zaku ga kundin.

Nagode, ayi saurare lafia, Allah ya bada ikon aiki da abinda za a / aka saurara. Nagode sosai, Allah ya sa mu mu dace.
Descargar APK

Captura de pantalla de la aplicación

Hisnul Muslim - Daurawa Hisnul Muslim - Daurawa Hisnul Muslim - Daurawa Hisnul Muslim - Daurawa Hisnul Muslim - Daurawa Hisnul Muslim - Daurawa Hisnul Muslim - Daurawa Hisnul Muslim - Daurawa

Similar