HANYOYIN WARAKA

HANYOYIN WARAKA APK 6.3.2 - Δωρεάν λήψη

Λήψη APK

Τελευταία ενημέρωση: 18 Αυγ 2024

Πληροφορίες εφαρμογής

Hanyoyin waraka a tafin hannunka domin warware sihiri,maita,hassada da sauransu.

Όνομα εφαρμογής: HANYOYIN WARAKA

Αναγνωριστικό εφαρμογής: com.hanyoyinwaraka.dev

Βαθμολογία: 0.0 / 0+

Συγγραφέας: ushibawiyyu initiative

Μέγεθος εφαρμογής: 10.63 MB

Αναλυτική περιγραφή

Wannan littafin/εφαρμογή Mai suna hanyoyin Waraka a Tafin Hannunka ta ƙunshi bayanai da suka shafi Sihiri da rabe-rabensa, maita,hassada da sauran cututtukan da al'umma ke fama da su da yadda za a magance waɗannan ahanyout 'ani mai girma, addu'o'i da kuma magungunan gargajiya wanda aka daɗe ana amfani da su shekaru dubbai da suka gabata.

Na yi tunanin rubuta wannan littafin tare da haɗa wannan εφαρμογή ɗin ne bayan na yi dogon na nazari cewa lallai al'ummar mu musamman al'ummar Musulmi masu amfani da harshen Hausa suna da buƙatuwa su san menene Sihiri?, maita illo, suke yi wa jama'a da kuma hanyar warware su. Bugu da ƙari a duniyar Musulunci an yi rubuce-rubuce dama akan waɗannan cututtuka da harsuna daban-daban musamman ma harshen larabci amma mu anan akwai ƙaranci littatafan da aka rubuta su da harshen Hausa wannan ya sanyakin a na bada tawa guduwar abin da ya sauƙa.
Wannan littafin/εφαρμογή ta tattaro ayoyi Alkur'ani Mai girma da hadisai Manzon Allah (Sallallahu alaihi Wa Alihi Wasallam) da kuma bayanai na malamai da yadda za a samu waraka daga cututtuka daban-daban da kuma addu'o'in nema biyan fita daga ƙunci. A cikin wannan binciken mun yi amfani da gogayyar da muke da ita na tsawon shekaru sama da ishirin (20 ετών) muna bada maganin gargajiya (Ισλαμική ιατρική) hakan ya ba mu damar kawo hanyoyi dama da muke amfani da su wa jama'a suma samun waraka da iznin Allah Subhanahu Wata'ala. Dan haka wannan manhajar zata taimakawa jama'a sosai wajen magance Cututtukan dama da kuma samun mafita daga matsalolinsu na yau da kullum.
Muna rokon Allah ya sanya aikin nan da muka yi ta zama karɓaɓɓe kuma ya kasance sadaƙatut-jariya garemu a bayan wafatin mu.
Λήψη APK

Στιγμιότυπο οθόνης εφαρμογής

HANYOYIN WARAKA HANYOYIN WARAKA HANYOYIN WARAKA HANYOYIN WARAKA HANYOYIN WARAKA

Παρόμοια