Kowace Cuta Da Maganinta Na 2

Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 APK 3.3.5 - Kostenloser Download

Herunterladen APK

Zuletzt aktualisiert: 26. Sep 2023

App-Info

Ci gaban littafinmu na daya wanda ke bayanin magunguna a Mahangar Musulunci.

App-Name: Kowace Cuta Da Maganinta Na 2

Anwendungs-ID: com.myappcutadamaganintabiyu.dev

Bewertung: 0.0 / 0+

Autor: ushibawiyyu initiative

App-Größe: 9.22 MB

Detaillierte Beschreibung

Wannan Manhajar mai suna Kowace Cuta Da Maganinta mun yi bayani dalla-dalla dangane da cututtuka daban-daban da kuma Maganinsu a ta hanyar karanta ayoyin Al-Qur'ani Mai Girma da amfani da bishiyiyoyi da tsirrai masu amfani.

A cikin wannan Manhajar za ka samu bayanai masu fa'idantarwa dangane da magungunan gargajiya da kuma yadda ake amfani da wasu daga cikin ayoyin Al-Qur'ani wajen lalata Sihiri da korar aljani daga gida ko jikin dan Adam a cikin sauƙi a samu lafiya.

Wannan-Anwendung munyi ta ne domin amfanin miliyoyin al'umma a faɗi duniya domin za ta ba da ƙarin haske akan magungunan gargajiya da kuma na Musulunci.

Haftungsausschluss: Ba mu lamunce ayi amfani da magungunan da muka yi bayani ba ta hanyar da bata dace ba, kuma ba zamu ɗauki alhaki ba. Ana iya tuntubar ƙwararrun kafin amfani da kowane irin maganin gargajiya da na Musulunci.
Herunterladen APK

App-Screenshot

Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 Kowace Cuta Da Maganinta Na 2

Ähnlich