Sirin Mallakar Miji

Sirin Mallakar Miji APK 9.8 - Stažení zdarma

Stáhnout APK

Poslední aktualizace: 29. Kvě 2022

Informace o aplikaci

Wannan App zai taimaka Mata wajen Mallakar mazajensu

Název aplikace: Sirin Mallakar Miji

ID aplikace: sirrikan.malakarmiji

Hodnocení: 0.0 / 0+

Autor: Abdu Matashi

Velikost aplikace: 11.75 MB

Podrobný popis

SIRRIN NA HUDU
Karin ni'ima
Ki samu
danyen zogale
Mazarkwaila
Vrchol mléka
Ki gyara shi, sannan ki wanke shi tsf!
Sai ki Dora a wuta ki dafa shi ya dahu, sannan ki tsiyaye ruwan, sai ki samu mazarkwaila ki jefa kamar rabi ki kuma samu kanunfari ki jika, sai ki tsiyaye ruwan, ki sa zuma daida (vrchol mléka) amma fa me kyau sai ki sa a cikin frij
Sai ki dawo kan zogelenki ki gyara shi ki zuba (kontejner) ki samu farar albasa, ki yanyanka sannan ki hada da gadali guda
Ki daka kanunfari dai-dai ki zuba, ki kuma sami tumatir masu kyau kamar guda biyu ki yankasu, ki kuma sami kwai kamar guda biyar ki kada ki sa magi ki sa.
In so samu ne, ki soya su da man zaitun ki sami okurka ki yanyanka bayan kin juye shi daga wuta sai ki juye okurka a ciki.
Bayan duk kin hadasu wurin daya sai ki dauko wannan hadin da kika sa a farji ki zauna ki cinye wantn kwadon kada

SIRRIN NA BIYAR
ki sami
Kwakwa
Kankana
Sai ki markadesu kisamu zuma kadan ki sa a ciki, sannan kisa a firji ya yi sanyi shi ma sirrin ne na Kara ni'imar mace

SIRRIN NA SHIDA
ki samu lemon tsami, ki rikka wanke hammatarki tas! Yana wanke hammata da ka'ida warinsa.

SIRRIN NA BAKWAI
ki sami ganyen zogale, da ganyen magarya, ki shanyasu a inuwa, ko ki ajiye a daki har su bushe sai ki dauko idan su bushe sai ki zuba a cikin zuma, ki dinga lasarsa duk bayan la'asar k Zaiwai y

SIRRIN NA TAKWAS
ki sami dabino manya masu kyau, ki baresu don cire masu tsutsa, sai ki kika ya kwana sai ki sa a balanda ki markade shi, sai ki zuba madara ta ruwa, ki shanye shi ma Karin ni'imar yake sosai

SIRRIN NA TARA
ki sami dabinonki masu kyau da kwakwa ki dinga hadasu lokacin guda ki na taune su wantn hadin shima yana da matukar muhimmanci Zaki yana da shi Uwargida.

SIRRIN NA GOMA
ki sami
Muž zaitun
Farin almiski
Cee-cee krém
Sai ki sami waje mai kyau ki hadesu ki juyasu ki dinga matsi da shi.

KARIN BAYANI
wani Karin bayani da Zan yi anan shine 'yan uwana mata muyi da gaske mu kame mazajenmu daga shiga gurbacewar rayuwa
Kuma duk wata mai matsala a gidan ma'aurata ta samu chci poslat příspěvek na SIRRIN RIKE MIJI to insha Allah zata samu hanyar warware matsalarta.
Stáhnout APK

Snímek obrazovky aplikace

Sirin Mallakar Miji Sirin Mallakar Miji Sirin Mallakar Miji Sirin Mallakar Miji

Podobné