HANYOYIN WARAKA

HANYOYIN WARAKA APK 6.3.2 - Stažení zdarma

Stáhnout APK

Poslední aktualizace: 18. Srp 2024

Informace o aplikaci

Hanyoyin waraka a tafin hannunka domin warware sihiri, maita, hassada da sauransu.

Název aplikace: HANYOYIN WARAKA

ID aplikace: com.hanyoyinwaraka.dev

Hodnocení: 0.0 / 0+

Autor: ushibawiyyu initiative

Velikost aplikace: 10.63 MB

Podrobný popis

Wannan littafin/aplikace Mai suna hanyoyin Waraka a Tafin Hannunka ta ƙunshi bayanai da suka shafi Sihiri da rabe-rabensa, maita,hassada da sauran cututtukan da al'umma ke fama da su dafan yadda za a magance yadda za a magance a taintuərgany 'ani mai girma, addu'o'i da kuma magungunan gargajiya wanda aka daɗe ana amfani da su shekaru dubbai da suka gabata.

Na yi tunanin rubuta wantn littafin tare da haɗa wantn application ɗin ne bayan na yi dogon na nazari cewa lallai al'ummar musamman al'ummar Musulmi masu amfani da roughen Hausa suna da buƙatuwa su san da menene Sihiri, haslin? suke yi wa jama'a da kuma hanyar warware su. Bugu da ƙari a duniyar Musulunci an yi rubuce-rubuce da dama akan waɗannan cututtuka da harsuna daban-daban musamman ma roughen larabci amma mu anan akwai ƙaranci littatafan da aka rubuta su daɗ abina Hausau chce cikin bincike domin bada tawa guduwar abin da ya sauƙa.
Wannan littafin/aplikace ta tattaro ayoyi Alkur'ani Mai girma da hadisai Manzon Allah (Sallallahu alaihi Wa Alihi Wasallam) da kuma bayanai na malamai da yadda za a samu waraka daga nematuttuka daban-daban daƙinma addu'o fita daga ƙunci. A cikin wantn binciken mun yi amfani da gogayyar da muke da ita na tsawon shekaru sama da ishirin (20 let) muna bada maganin gargajiya (islámská medicína) hakan ya ba mu damar kawo hanyoyi da dama da suke amku amku samun waraka da iznin Allah Subhanahu Wata'ala. Dan haka wantn manhajar zata taimakawa jama'a sosai wajen magance Cututtukan da dama da kuma samun mafita daga matsalolinsu na yau da kullum.
Muna rokon Allah ya sanya aikin nan da muka yi ta zama karɓaɓɓe kuma ya kasance sadaƙatut-jariya garemu a bayan wafatin mu.
Stáhnout APK

Snímek obrazovky aplikace

HANYOYIN WARAKA HANYOYIN WARAKA HANYOYIN WARAKA HANYOYIN WARAKA HANYOYIN WARAKA

Podobné