Tarihin Manzon Allah SAW

Tarihin Manzon Allah SAW APK 1.0 - Stažení zdarma

Stáhnout APK

Poslední aktualizace: 6. Pro 2013

Informace o aplikaci

Wannan tarihi na wani littafi ne, wanda na yi masa fassara zuwa harshen Hausa

Název aplikace: Tarihin Manzon Allah SAW

ID aplikace: com.appmk.magazine.TarihinManzo

Hodnocení: 4.5 / 351+

Autor: DARUSSALAM

Velikost aplikace: 5.08 MB

Podrobný popis

Da Sunan Alláh Mai Mai rahama Jinkai, godiya ta tabbata ga Alláh Ubangijin halittu, tsira da amincin Alláh su tabbata ga Annabi Muhammad (SAW) da iyalansa da zuriyarsa da sahabbansa da wa] anda suka biye Musu da kyawon aiki har ZUWA ranar sakamako.

   Wannan Tarihi na Wani littafi ne, Wanda na yi masa fassara ZUWA harshen Hausa, mai Suna Kamar haka: "Život Muhammada (SAW)," Wanda Dr. Muhammad Husajn Haikal ya wallafa, kuma Sheikh Isma'il Raji A. Al- Faruki ya fassarasa da harshen Turanci Daga harshen Turanci zab'i na takwas. Saboda haka Hajiya Daula spravedlnosti Muhammad Bello ta dauki nauyin fassara, Kamar yadda mai Karatu zai fahimci mafarin Wannan fassara. Ni Is'hak Yunus Muhammad Tukur Almashgool Bauchi na fassara Daga harshen Turanci ZUWA harshen Hausa, ta re da jin Wasu gyare-gyare Wasu bangarori da suka Shafi Tarihi. Musamman tarihin da orientalistů (mustashiribai) suka Samar na Karya dangane da rayuwar Muhammad (SAW) da abubuwa da suka Shafi addinin Musulunci, Alláh Ya Karba mana wan nan aiki Ya sanya Aljanna ce makomarmu.
Stáhnout APK

Snímek obrazovky aplikace

Tarihin Manzon Allah SAW Tarihin Manzon Allah SAW Tarihin Manzon Allah SAW Tarihin Manzon Allah SAW

Podobné