FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI APK 1.0 - Free Download
Last updated: 17 May 2017
App Info
Fassara Littafin Kawa:idi, Littafin Tauhidi, wato Kadaita Allah.
App name: FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI
Application ID: com.sadiksalihu.fassararlittafinkawaaidi
Rating: 4.5 / 423+
Author: ABUBAKAR SADIK SALIHU
App size: 1.25 MB
Detailed Description
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Tauhidi a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa.App Screenshots
×
❮
❯
Similar
Littafin Kawa'idi Audio
0
Fassarar Littafin Ahdhari
4.6
SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI.
0
Kawa'idi Warash
0
Fasarar Littafin Arbauna Hausa
5
Al Qawaid
0
Adhkar Hausa
0
Littafin Hausa Hisnul Muslim
0
Littafan Koyon Addini
0
LITTAFIN USULUS SALASA HAUSA
0
LITTAFIN AKHDARI
0
Littafin Ahalari Na Warash
0
Littafin Hausa Hisnul
0
Ahalari Warash Fassarar Hausa
2.4
Alƙurani Mai Girma Quran Hausa
5
FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI
0
SALLAH
0
Al Kur’ani - Harshen Hausa
0
Koyon Sallah A Saukake
0
Dua & Azkar
4.9