Sakonin Soyayya 1000+ SMS

Sakonin Soyayya 1000+ SMS APK 2.1.1 - Free Download

Download APK

Last updated: 24 Aug 2024

App Info

Muri Garabasar Wasikun Soyayya Kala Daban-Daban Zuwa Ga Masoyanku

App name: Sakonin Soyayya 1000+ SMS

Application ID: com.kingisah.sakonninsoyayya

Rating: 0.0 / 0+

Author: Kingisah

App size: 20.61 MB

Detailed Description

Sakonin Soyayya App Muhimman Application Ne Ga Masoya Maza Da Mata Masu Son Faranta Zukatan Masoyansu Da Daddan Kalaman Soyayya Masu Armashi Da Sa Nishadi A Zuciya

Mun Tanadi Kalamai Fiye Da Guda Duba Daya A Cikin Wannan App Din Namu Domin Ku Masoya.

Zaku Iya Yin Copy Na Duk Kalamin Da Kuke So Domin Turawa Masoyanku. Haka Zalika Akwai Madanni Na Musamman Domin Tura Kalaman Zuwa Ga Whatsapp Ko Kuma Turawa Zuwa Duk Inda Kuke So A Social Media

Akwai Kalamai Masu Dadi Kamar Haka*

1 Sakonin Burge Saurayi

2 Kalaman Bada Hakuri Ga Masoyi

Kalaman Bada Hakuri Ga Mata

Kalaman Yabon Budurwa

Kalaman Barka Da Dare

Kalaman Barka Da Safiya

Kalaman Barka Da Rana

Wasiku Zuwa Ga Masoya

Zafaffan Kalamai Ga Budurwa

Zafaffan Kalamai Ga Saurayi.


Dama Wasu Sauran Kalamai Masu Dadi A Cikin Wannan Application Namu.
Download APK

App Screenshots

Sakonin Soyayya 1000+ SMS Sakonin Soyayya 1000+ SMS Sakonin Soyayya 1000+ SMS Sakonin Soyayya 1000+ SMS Sakonin Soyayya 1000+ SMS

Similar