Sakonnin Soyayya 1000 Love SMS

Sakonnin Soyayya 1000 Love SMS APK 1.0 - Free Download

Download APK

Last updated: 13 Jan 2024

App Info

Sakonnin Soyayya Na Turanci maras adadi zuwa ga masoyan ku

App name: Sakonnin Soyayya 1000 Love SMS

Application ID: com.danjariapps.lovemessages

Rating: 0.0 / 0+

Author: Micro 007 Developer

App size: 12.53 MB

Detailed Description

Mori Garabasar Wasikun Soyayya na Turanci Kala Daban-Daban Zuwa Ga Masoyanku

Sakonin Soyayya App Muhimman Application Ne Ga Masoya Maza Da Mata Masu Son Faranta Zukatan Masoyansu Da Daddan Kalaman Soyayya Masu Armashi Da Sa Nishadi A Zuciya

Mun Tanadi Kalamai Fiye Da Guda Duba Daya A Cikin Wannan App Din Namu Domin Ku Masoya.

Zaku Iya Yin Copy Na Duk Kalamin Da Kuke So Domin Turawa Masoyanku. Haka Zalika Akwai Madanni Na Musamman Domin Tura Kalaman Zuwa Ga Whatsapp Ko Kuma Turawa Zuwa Duk Inda Kuke So A Social Media

Akwai Kalamai Masu Dadi Kamar Haka*

1 Sakonin Burge Saurayi

2 Kalaman Bada Hakuri Ga Masoyi

Kalaman Bada Hakuri Ga Mata

Kalaman Yabon Budurwa

Kalaman Barka Da Dare

Kalaman Barka Da Safiya

Kalaman Barka Da Rana

Wasiku Zuwa Ga Masoya

Zafaffan Kalamai Ga Budurwa

Zafaffan Kalamai Ga Saurayi.


Dama Wasu Sauran Kalamai Masu Dadi A Cikin Wannan Application Namu.
Download APK

App Screenshots

Sakonnin Soyayya 1000 Love SMS Sakonnin Soyayya 1000 Love SMS Sakonnin Soyayya 1000 Love SMS Sakonnin Soyayya 1000 Love SMS Sakonnin Soyayya 1000 Love SMS Sakonnin Soyayya 1000 Love SMS Sakonnin Soyayya 1000 Love SMS Sakonnin Soyayya 1000 Love SMS

Similar