Hisnul Muslim - Daurawa APK 2.0 - Free Download
Last updated: 8 Feb 2024
App Info
Saurari Karatun Littafin Hisnul Muslim tare da Sheikh Daurawa da Ahmad Sulaiman.
App name: Hisnul Muslim - Daurawa
Application ID: com.andromo.dev492494.app666583
Rating: 4.4 / 147+
Author: ZaidHBB
App size: 89.63 MB
Detailed Description
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,Wannan application mai suna "Hisnul Muslim - Daurawa" na kunshe da karatun Mallam Aminu Daurawa Kano na Littafin Hisnul Muslim (Garkuwan Musulmi ta Addu'o'i Daga Alkur'ani da Sunnah). Application din offline ne, da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren karatun a ko da yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.
Haka zalika Application din na dauke da littafin Hisnul Muslim fassarar Hausa dan amfanin ku na yau da kullum.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana, sannan ku rubuta "review" tare da "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa tare da tabbatar mana cewa kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa na sauran malaman Musulunci irin su Marigayi Sheikh Jafar, ta hanyar rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search, a take zaku ga kundin.
Nagode, ayi saurare lafia, Allah ya bada ikon aiki da abinda za a/aka saurara. Nagode sosai, Allah ya sa mu dace.
App Screenshots
×
❮
❯
Similar
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
0
Tarihin Annabi | Aminu Daurawa
0
Auratayya Sheikh Aminu Daurawa
0
Kundin Tarihi Sheikh Daurawa
0
Usul Fiqf Sheikh Aminu Daurawa
0
WeMuslim: Athan, Qibla&Quran
4.9
Sheikh Daurawa Tafsir 2023
0
Kundin Tarihi Part 1 of 2
5
Kundin Tarihi Part 2 of 2
4.7
SHEIKH AMINA DAURAWA lectures
0
Hisnul Muslim - Prof Isah Ali
0
Hisnul Muslim | حصن المسلم
4.8
HISNUL MUSLIM HAUSA
0
Dua & Ruqyah (Hisnul Muslim)
4.9
Dua & Zikr (Hisnul Muslim)
4.9
Littafin Hausa Hisnul
0
Hisnul Muslim | Dua & Azkar
0
Hisnul Muslim Oromo
4
Dua & Azkar
4.9
Hisnul Muslim - Islamic prayer
4.4