Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline

Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline APK 2.0 - Free Download

Download APK

Last updated: 8 Feb 2024

App Info

Saurari Kundin Tarihi daga bakin Mallam Daurawa ba tare da kunna data ba.

App name: Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline

Application ID: com.andromo.dev492494.app662717

Rating: 5.0 / 216+

Author: ZaidHBB

App size: 70.38 MB

Detailed Description

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline" na kunshe da wa'azin Mallam Aminu Daurawa Kano game da Tarihin Magabata na kwarai. Application din offline ne, da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren wa'azin a ko da yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.
Application din kashi biyu ne, wannan ne na farkon sai ku duba cikin kundin apps dina don ku sauko da kashi na biyun.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana, sannan ku rubuta "review" tare da "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa tare da tabbatar mana cewa kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa ta hanyar rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search, a take zaku ga kundin.

Nagode, ayi saurare lafia, Allah ya bada ikon aiki da abinda za a/aka saurara. Nagode sosai, Allah ya sa mu dace.
Download APK

App Screenshots

Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline

Similar