Arbauna Hadisi na Jafar Part 2 APK 3.2 - Free Download
Last updated: 18 Jan 2024
App Info
Karashen karatun sheikh Ja'afar Mahmud Adam na Arba'una Hadith ( 21 - 49 ).
App name: Arbauna Hadisi na Jafar Part 2
Application ID: com.andromo.dev391844.app412695
Rating: 5.0 / 327+
Author: KareemTKB
App size: 68.46 MB
Detailed Description
Part 2 of 2 of Arbauna hadith Ja'afar MahmoudWannan karashen karatun sheikh Ja'afar Mahmud Adam ne na karatun arba'una Hadith. Wannan App din na dauke da Hadith ( 21 - 49 ).
A cikin wanna App din akwai download link domin karatun Arba'una Hadith na Mallam Ja'afar Mahmud Adam ( Arbaun Hadith 1 - 20 ) .
Bayan karatun Arbaun Hadith na Mallam Jaafar Mahmud Adam, idan ka/ki na da bukatar wadansu karatuttukan na Jafar mahmud to duba sauran Apps dina dake cikin Google's Play Store. Ka/ki rubuta kareemtkb a search bar domin ganin dukkan App dina.
Idan kuna da bukatar wadansu karatun na mallam Jaafar Mahmud Adam to ku rubuto min sako tayin amfani da email nasir.abdulkarim1@gmail.com
Kada ka/ki manta sharing din wannan App na Karatun Malam jafar mahmud da sauran 'yanuwa musulmi Hausawa.
Akwai wadansu karatuttukan na malam Jafar Mahmud kamar haka:
Arbauna Hadith 1 - 20
Arbauna Hadith 21 - 49 wato wannan kenan
Sheikh Jafar Matasa Nagari
Sheik Jafar Waazin Maulud
sheik ja'afar hakkokin mata
sheikh jaafar mace musulmah
sheikh Ja'afar bayanin aiki Hajji da Umra
mallam jaafar bayanin Jinin Haila
Da wadansu Apps din masu zuwa In shaa Allahu.
Allah ya jikan mallam Ja'afar ya kuma gafarta masa ameen.
App Screenshots
×
❮
❯
Similar
Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_1
0
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Com
4.5
Sheikh Jafar Mahmud Adam
0
Al Quran (Tafsir & by Word)
4.9
Juz Tabarak Malam Jafar
0
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam
0
Qiraa Sheikh Jaafar Mahmud
0
Holy Quran Sheikh Jafar Qira'a
4.6
Tambayoyin Sheikh Jafar Mahmud
0
Jafar Complete Tafsir Offline
4.7
Quran Majeed – القران الكريم
4.7
Tambayoyi 1000 Na Sheikh Jafar
0
Sheikh Jafar Tafsir Suratul Ba
0
Laccocin Sheikh Jafar 4/8
0
Dua & Ruqyah (Hisnul Muslim)
4.8
Tarteel: Quran Memorization
4.7
Quranic Learn Quran and Arabic
4.6
Laccocin Sheikh Jafar 3/8
0
Muslim Kids TV
4.4
Malam Jafar Kitab Tauhid MP3
0