Fassarar Littafin Arbauna Haus

Fassarar Littafin Arbauna Haus APK 1.0 - Free Download

Download APK

Last updated: 15 Aug 2024

App Info

Fassarar Littafin Arbauna Nawawi, an Fassarashi ne daga Larabci zuwa yaren Hausa

App name: Fassarar Littafin Arbauna Haus

Application ID: com.aaarsoftware.fassararlittafinarbaunanawawihausa

Rating: 5.0 / 248+

Author: AAARSOFTWARE

App size: 17.32 MB

Detailed Description

* Fassarar Littafin Arbauna Nawawi- an Hada wannan Application ne, domin dukkan Mulumi da suke fadin duniyar nan, ta yadda zasu samu saukin Karatu, kasancewar wasu Hausawa da suke a kasashen waje daban-daban a dukkan fadin duniyar nan.
* Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin sarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad  bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Hadisai wanda imam Nawawi ya wallafa, wanda akayi cikin harshen Larabci zuwa Hausa, domin amfanin Musulmi a dukkan fadin duniyar nan kasancewar wannan wata hanya ce mafi sauki wajen yada sakon Allah da manzonsa a cikin fadin duniyar nan ga miliyoyin mutane da suke rayuwa a kasashe daban-daban da zasu samu anfanin Karatu a saukake.
Download APK

App Screenshots

Fassarar Littafin Arbauna Haus Fassarar Littafin Arbauna Haus Fassarar Littafin Arbauna Haus Fassarar Littafin Arbauna Haus Fassarar Littafin Arbauna Haus Fassarar Littafin Arbauna Haus Fassarar Littafin Arbauna Haus Fassarar Littafin Arbauna Haus

Similar