Kalaman Hikima APK 7.0 - تنزيل مجاني
آخر تحديث: 24 أغسطس 2023
معلومات التطبيق
دومين صمون غاجيرون ماغانغانون موسولونسي دوم فاداكاروا حالة على وسائل التواصل الاجتماعي
اسم التطبيق: Kalaman Hikima
معرف التطبيق: com.hausa.quotes.sstech
التقييم: 0.0 / 0+
المؤلف: Suhailsen Technologies
حجم التطبيق: 25.68 MB
الوصف التفصيلي
Manhajar Kalaman Hikima tana kunshe da bangarori da yawa a cikin ta. Zaka samu dubannin gajerun maganganu da suka hada da hadisai، ayoyin Alqur’ani، Kalaman Hikima daga Manyan malaman musulunci da sauran gajerun maganganu na fadakarwa، wa’azantarwa da tunatarwa akan addinin Musulunci. Duk domin dorawa a kafofin sada zumunci na zamani kamar Facebook و WhatsApp و Twitter و Instagram da sauransu.مانهاجار تانا دا سوكين أمفاني ، دومين زاتا نونا ماكا ياندا زاكاي أمفاني دا إيتا أ فاركون بوديوا ، كوما كايما إيدان كانا دا واني أبون دا كاكي سو كا روبوتا أ تيكي ، أكواي بانغارين دا زاي باكا دامار كا روبوتا سيكين ساوكي
Hakika Annabi s.a.w ya kwadaita akan yada ilimi awaje da dama acikin Hadisan sa. (Idan Dan Adam ya rasu dukkan aiyukansa sun tsaya، amma banda abubuwa guda uku Sadaka mai gudana، ilimin da ka karantar dashi، Ko yaro na gari da zaiyi masa addua). كوما يا كواديتا دا إيسار دا ساكونسا دا إيسار واندا بايجيبا أبيندا يا تابباتا داجا عنابي ش.م.أ.
Annabi s.a.w yana cewa: Ku isar da sakona ko da aya guda ce.
ابن مبارك الله yayi masa rahama yana cewa: "Ban san wani abu bayan Annabci mafi Falala da Matsayi da Daraja ga mutum ba، kamar Yada Ilimi" ".
ابن القيم الله ياي ماسا رحمة ياس: "يين كايوتا دا الخير يادا إليمي تألق مافي دراجار ماتكين كياتا ، كياوتا دا يادا إليمي اليافي الخيري أكان كياتا دا يادا دوكاكا).
Saboda haka sai a yada shi domin samun mafificin lada
لقطة شاشة التطبيق
×
❮
❯
Similar
Girma Cikin Hikima
0
Littafin Kalaman Soyayya
0
English hausa dictionary
4.1
Hikaya
0
Motivation - Daily quotes
4.8
I am - Daily affirmations
4.8
Ko kun San?
0
Motivational Quotes - Daily
4.7
Philosophia: Philosophy Quotes
0
YourQuote — Writing App
3.6
Christian Quotes -Bible Verses
4.6
Inspirational Quotes Daily
4.7
PepTalk: Daily Motivation App
4.7
Adhkar Hausa
0
Wasikar Masoya Hausa Love mesg
0
Sakonin Soyayya 1000+ SMS
0
SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI.
0
Kalaman Masoya
0
Kalaman Soyayya 2024
0
Dariya
0