Yayana Mijina - Hausa Novel

Yayana Mijina - Hausa Novel APK 7.0.0 - تنزيل مجاني

تحميل APK

آخر تحديث: 13 أغسطس 2023

معلومات التطبيق

Yayana Mijina رواية نا الهوسا Kyauta

اسم التطبيق: Yayana Mijina - Hausa Novel

معرف التطبيق: com.andromo.dev701988.app758309

التقييم: 4.3 / 89+

المؤلف: Abrahamjr

حجم التطبيق: 21.67 MB

الوصف التفصيلي

Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane، aa kawai dan muna so ki kara karatun ki kafin yayan ki Ya dawo sannan ina san kisa a ranki kefa matar aure ce kat matar wani ce banda kula mutanen banza danda biyewa Professor ki kare mutunciki na diya mace kuma mai aure، ina fatan kin fa himta؟ Na fahimta baba، amma baba wannan wanne irin mijine ban taba ganiba bai taba ganina ba، murmushi yaii sarah kenan kawai inasan kisa a ranki mujinki yayanki، komai dan lokacine kina zaune wataran zakiga ko waye mujin ki dai kawai ki Kare mutun cin ki، insha الله بابا ، الله ياي ميكي albarka ، أمين بابا ، غودي دا wuri zaku wuce kaduna saboda haka kije ki kwanta kiyi bacci da wuri dan ki sami tashi da wuri، shikenan babaa ،.
Wani daki stair naga ta nufa tabi wani daki، wata mata na xaune da newspaper a hannun ta، mama sannu da aiki، yauwa yar ta har kun gamaa magana da Baban naki،؟ eh mama، sarah inasan kibi maganar mahaifin ki duk da nasan gidan دا زكي يانزو باواى وادى دادن زاما زكى دا سو با اماما كي داورى جاره باواس الله يا كدادرا ميكي.
Mama meyasa kika ce haka، sarah bari yau zan vaki labarin family dinmu yau xakiji komai yau zan sanar miki ko wace hajiya luba ،.
Shekaru asirin da suka wuce.
تحميل APK

لقطة شاشة التطبيق

Yayana Mijina - Hausa Novel Yayana Mijina - Hausa Novel Yayana Mijina - Hausa Novel Yayana Mijina - Hausa Novel Yayana Mijina - Hausa Novel

Similar