SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI.

SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI. APK 3.2.3 - Gratis aflaai

Laai af APK

Laas opgedateer: 12 Aug 2024

Toepinligting

Manhajar Fassarar Al'kur'ani Mai girma da harshen Hausa

Toepnaam: SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI.

Aansoek ID: mykuranapp.com.dev

Gradering: 0.0 / 0+

Outeur: ushibawiyyu initiative

Toepgrootte: 8.33 MB

Gedetailleerde beskrywing

SASSAUQAR TARJAMAR MA'ANAR AYOYIN ALQUR'ANI MAI GIRMA CIKIN HARSHEN HAUSA

JIZI'IN NA 30 (HIZIFI BIYAR)

Ina farawa da sunan Allah wanda ya shimfixa ni'marsa ga kowa da kowa a duniya, wanda ya keve bayinsa nagari da ni'imomi a lahira. Tsira da aminci su tabbata ga fiyayyen halitta annabi muhammadu da ahalul baitinsa.
Baai haka. Assalamu alaikum xan'uwa Musulmi mai girma.
Wannan wani qoqari ne da ake yi na sauqaqa fahimtar ma'anar ayoyin Alqur'ani mai girma ga masu karanta harshen Hausa a duk inda suke. wajen xauke ma'anar ayoyin.
Wannan wani qoqari ne da muka faro shi don ganin an sauqaqa wa mutane musamman matasa da yara hanayar da za su shaqu da littafin Allah mai gairma, wato Alqur'ani mai tsarki a lokacin da suke karanta shi, kuma muna daya shwarkai kan aikin zai inganta don sauqaqa wa masu karatu xin, saboda haka, kai ma xan'uwa mai karanta waxannan shafuka a halin yanzu, muna roqon ka gudummowa wajen inganta wannan aikin ta hanyar ka karanta ka ji cewa da a fahimci a isbin saqon ayoyin da ka karanta, ko kuwa ka fiskanci wani saqo na ayoyi ko wata aya da ba ka fahimci abin da ke ciki ba? Idan ka sanar da mu yadda ka fahimta sai kuma ka bayyana mana ra'ayinka kan yadda za a yi don a sauqaqa wannan saqo da ya shige maka duhu, ta hanayar sauya kalmomi ne, ko sauya tsarin jimlar ne ma baki xaya; musaman ma idan aka yi la'akari da cewa yara qanana ma suna karanta waxannan surori da ke cikin azu biyu kamar yadda abin yake a qasar Hausa!
Laai af APK

Toepskermkiekie

SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI. SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI. SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI. SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI. SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI.

Soortgelyk