Adhkar Hausa

Adhkar Hausa APK 1.10 - Gratis aflaai

Laai af APK

Laas opgedateer: 9 Jul 2024

Toepinligting

Ingantattun zikirori da addu'o'i daga Allƙur'ani da sunna

Toepnaam: Adhkar Hausa

Aansoek ID: com.daawafoundation.adhkarhausa

Gradering: 0.0 / 0+

Outeur: Daawa Foundation

Toepgrootte: 12.39 MB

Gedetailleerde beskrywing

Wannan manhajar na ɗauke da ingantattun zikirori da addu'o'i daga  Allƙur'ani da sunna, waɗanda aka ciro su daga cikin ingantattun littattafai.

Sannan tana ɗauke da mas'aloli da suka shafi zikiri waɗanda malamai suka yi bayani akai. Da wasu abubuwan na daban da suke da alaƙa da zikiri.

*Abubuwan da suke ciki

1) Zikirin safiya da maraice
2) Zikirin da ake yi a cikin salla
3) Zikirin bayan an yi sallama daga salla
4) Falaloli
5) Littafin Hisnul Moslem
6) Mas'aloli spel da zikiri:

- ladubban yin addu'a
- Lokuta da halaye da kuma yanayin da aka fi amsa addu'a a cikin su
- Amfanin ambaton Allah
- Wuraren da Allah Maɗaukaki yafi amsa addu'a
- Mafiya muhimmancin addu'o'in da mutum ya kamata ya roƙa a wajen Allah Maɗaukaki
Da sauran su.

* Muhimman abubuwan da manhajar ta keɓanta da su (kenmerke)

1) Arabies tare da fassara
2) Audio domin sauraron addu'a, ba tare da an kunna data ba
3) Nemo addu'a cikin sauƙi, ta hanyar rubuta wani sashi na sunan addu'ar
4) Kalar skerm mara haske domin kariyar ido
5) Tura addu'a kai tsaye zuwa wata manhajar
Da sauran su.

* In sha Allah zamu ci gaba da bunƙasa wannan manhajar lokaci zuwa lokaci.

* Domin yin tarayya a cikin wannan aikin don samun lada, ka tura wannan manhajar zuwa ga sauran ƴan uwa Musulmai

* Maak seker dat jy Gmail kan gebruik: contactdwforg@gmail.com
Laai af APK

Toepskermkiekie

Adhkar Hausa Adhkar Hausa Adhkar Hausa Adhkar Hausa Adhkar Hausa Adhkar Hausa Adhkar Hausa

Soortgelyk